AF

AZUMI for Android APK

Android APK Free
Download v1.0 0 downloads
File typeAPK
Version1.0
Publisher ABUBAKAR SADIK SALIHU
Release dateApr 29, 2020
Date addedApr 29, 2020
Os requirementsAndroid
RequirementsRequires Android 2.2 and up
Total downloads0
PriceFree

Description

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da Azumi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan zaa samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.

Similar programs

Alternatives

More from this publisher